maryam wazeery tana nan bata mutu ba amma danta da kanin mijinta sun rasu muna fatan Allah yaji kansu da rahama kadaure ka kalli cikakken video hatsaren akasa a gwa abunban mamaki sosai Saika kalli...

Maryam wazeery tana nan da ranta bata rasu ba amma danta da kuma kanin mijinta Allah yayi musu rasuwa muna fatan Allah yaji kansu yayi musu rahama ameen summa ameen...



Post a Comment

0 Comments