Hanyoyin Da Mutane Za Subi Suyi Zaman Auratayya da mujinta LAPIYA ga hanya kalli wannan video akasa zaka ga cikaken bayani sosai...
Tabbas Wannan Babban Jawabi Ne Wanda Zeyi Mutukar Amfani Ga Yan Uwana Musulmai Domin Kuwa Zaman Aure Yana Da Muhimmanci a Garemu Baki Daya Dan Haka Wanda Yake Da Wannan Ciwo Ya Garzaya Ya Tintibi Malamai Kan Wannan Lamari. Allah Ya Kiyaye...
0 Comments